iqna

IQNA

ranar Asabar
Tehran (IQNA) Dubun dubatar al'ummar kasar Iraki ne suka hallara yau a birnin Basra na kudancin kasar Iraki domin gudanar da bukukuwan cika shekaru biyu da shahadar Hajj Qasim Soleimani da Abu Mahdi al-Mohandes.
Lambar Labari: 3486793    Ranar Watsawa : 2022/01/08

Tehran (IQNA) Akalla mutane uku ne jami’an tsaro a birnin Kaduna na arewacin Najeriya suka kashe a lokacin da suka aukawa masu makokin Ashuran Imam Husain (a)a ranar Asabar .
Lambar Labari: 3485119    Ranar Watsawa : 2020/08/25